-->

Wednesday, 13 November 2019

YADDA AKE BLOGGER POST

Wannan shine bayani a takaice akan yadda ake blogger post na farko. A baya mun yi bayanin yadda ake bude blog, to bayan ka buɗe blog yanzu you are now a blogger with a blog with an empty content.

Sabida haka yanzu dole ka sanya ma blog naka content. Wannan shi ake kira Blogger post.

To abu mafi sauki shine zaka shiga blogger dashboard naka sai kayi clicking new post. Anan zai bude maka wani page mai column ls guda biyu. Na farko wato karamin anan zaka sanya title sai babban ka rubuta body.

Sai ka duba daga hannunka na dama zaka ga publish sai kayi clicking akansa. Shikenan.

Idan kana bukatar ƙarin bayani kalli wannan video ɗin




NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner