Da farko zaka shiga blogger dashboard naka sai ka shiga theme, sai kayi searching ]]></b:skin> idan ya nuna maka sai kayi pasting wadannan codes din daga saman ]]></b:skin> din.
<style>
splplayer { border: 5px solid black; border-radius: 5px; background: black; height: 30px; width: 300px; }
</style>
Dayan kayi pasting sai kawai kayi saving ka fita.
Abu na gaba sai ka antaya ta cloudinary ko publit.io kayi uploading audio file naka sai kayi copying link na file din naka.
Duk lokacin da zaka sanya audio file a blog naka bayan ka rubuta description na file naka sai ka wannan code din kamar haka:
<div style="text-align: left;">
<audio id="audio_player" class="splplayer" preload="metadata" controls="controls"><source src="https://res.cloudinary.com/dtbfiyifd/video/upload/v1614196887/tafsir_zlwubk.mp3" /></audio>
</div>
Idan ka kammala sai kawai kayi publishing kayi preview.
Wanda bai gane ba zai iya kallon video anan
