Idan ance blogger site ana maganar website ne kamar irin wannan. Mutane da yawa suna son fara aikin blogging amma basu san ta inda zasu fara ba.
To da farko dai dole ya kasance kana da active Gmail address sai ka shiga blogger site kayi register.
Kalli wannan video ɗin don ƙarin bayani
To da farko dai dole ya kasance kana da active Gmail address sai ka shiga blogger site kayi register.
Kalli wannan video ɗin don ƙarin bayani