Waɗannan wasu features ne na whatsapp wanda most of us muke under utilizing.
1- STAR: Amfaninsa adana messages masu amfani da kake bukatarsu a gaba.
2-INFO: Amfaninsa gano lokacin da message ya shiga wayar wanda ka tura mawa. Da lokacin da ya ɗauka kafin karantawa.
3- ARCHIVE: amfaninsa cire message daga jerin chats ba tare da ka goge ba.
4- MUTE: Amfaninsa sanya group silent, ta yadda group messages ba zasu dame ka ba har sai lokacin da ka buɗe group ɗin.
5- AUTO DOWNLOAD: amfaninsa tsayar da download ba tare da izininka ba.
6- LAST SEEN: amfaninsa boye last seen naka, ta yadda babu wanda zai gane yaushe rabonka da shiga whatsapp.
7- HIDE PROFILE PHOTO: amfaninsa boye hoton profile naka ya kasance babu wanda zai iya ganin sa sai wanda ka zaba.
8- HIDE STATUS: Yadda zaka hana wani ko wasu ganin whatsapp Status naka, ko kuma ka ba wani ko wasu damar ganin Status naka.
Misali kana da yan mata barkatai, kana son sanya hoton daya a status naka. To anan zaka iya setting ya kasance ita kadai zata ga Status din, sauran duk ba zasu gani ba.
9- GROUP PRIVATE REPLY: Amfaninsa yin reply privately abl messages din da aka turo a group.
Ku yi Subscribing na YouTube channel nawa for more videos.
Kalli yadda ake yi dalla-dalla

