Blogger post via email 📧 wata hanya ce da zaka bi wajen yin posting a blogger dinka ta hanyar aikawa da sakon email dauke da post din naka zuwa blogger customized email na blog naka.
Kowane blog ana samar masa customized email wanda ake bukatar mai blog din ya adana shi privately saboda duk ka bari wani ya same shi to zai shima zai iya post a blog É—in.
A takaice dai duk message É—in da email din yayi receiving to automatically zai yi publishing É—in message din as a blogger post.
Kodayake feature ɗin post via email ba baƙon abu bane. Amma kuma mutane da yawa basa amfani da shi duk da cewa yafi post via blogger dashboard sauki.
Duk hoton da ka sanya a attachment to shi zai zama post thumbnail.
Finally, once kayi kuskuren sharing din blogger mail naka da wani to zaka iya hanzartawa ka sake customizing wani email din. Kenan zaka iya canza shi as many times as you wish.
Kalli wannan video din din ganin yadda ake configuring.

