Koda yake an dade da fara wannan garabasar, don tun watan October da ya gabata kamfanin 9Mobile ke suburbudar customers din su da kyautar MB 200. Na san har yanzu wasun mu basu san yadda ake yi ba, wasu kuma ma basu san ana yi ba.
Kai tsaye ba tare da bata lokaci ba idan kasan basu taba baka ba, don idan sun taba baka kar ma ka wahalar da kan ka ba zasu baka ba.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
1- Wayar Android ko iPhone (idan baka da ko daya baka da wanda zai ara maka to kaima karka wahalar da kanka)
2- Sai data akalla MB 15.
3- Layin Etisalat
Bayan ka hada abubuwan da na lissafa a sama sai ka shiga Google play store kayi searching my9mobile app. Wani application ne da kamfanin Etisalat ya kirkira wanda zaka iya amfani da shi wajen magance duk wata karamar matsala da kanka ba sai kaje office din su ba.
Bayan kayi downloading na application din zasu bukaci kayi register, sai kayi ba tare da bata lokaci ba. Yayin register din zasu bukaci lambar wayarka ta 9Mobile sai ka sanya zasu turo maka verification code wadanda zaka kwafa ka rubuta a cikin column din da suka baka. Bayan kayi verifying nan take zasu sambado maka MB 200 biyu kyautar Allah ta'ala.
Abin dadi zaka iya amfani da MB din wajen bude application don solving matsalolin ka da suka shafi layin ka na 9Mobile haka kuma zaka iya shiga kowane irin website kayi downloading kowane irin file, kayi login cikin kowane irin account da shi wannan MB 200 da suka baka.
KARIN BAYANI
Idan ka ga kayi downloading na application din kayi register successfully amma shiru basu turo maka message din cewa sun baka kyautar MB din ba, danna *228#.
WATA DABARA
Zaka iya cinye MB 200 din ka sannan kuma kayi login out ka sake sabuwar register ta hanyar amfani da wani layin wanda ba'a yi amfani da shi a baya ba, mai yiwuwa su kara baka amma babu tabbas.
Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.
© Copyright (sirrinwaya 2018)
WASU DAGA MUHIMMAN RUBUCE-RUBUCEN MU
GORON SABUWAR SHEKARA DAGA AIRTEL
AIKA SAKON TEXT A KYAUTA DUK DUNIYA
SIRRIKA 10 NA SHAFIN YOUTUBE