Idan kana yawan downloading ko kuma akwai wasu files masu nauyi da kake son downloading amma kana tausaya ma data dinka. To kamfanin sadarwa na Airtel ya kirkiro wani sabon data plan wanda zai baka damar sheqe gigabyte daya akan kudi naira 350 kacal.
Data din bata da wani restriction, ma'ana zaka iya shiga kowane site da ita, a kowane lokaci, zaka iya download da ita na abinda kake so a lokacin da kake so. Kuma daɗin daɗawa kowane layi is eligible to buy, ba kamar Etisalat 1gb 200₦ ba, wanda wasu layika ne kalilan suke iya saye.
Hakanan kuma yana aiki akan kowace irin waya ko computer.
YADDA ABIN YAKE
Ga mai sha'awar saye:
✓ Sanya ma SIM card din ka na Airtel ₦350
✓ Danna *141*354# don sayen data din
Da zaran kayi activating a take zasu ƙwamushe ₦350 din, su antayo maka gigabyte daya. Sai dai fa duration dinsa 24 hours ne kadai. Don haka idan ba wani download ka tara ba ko kake son kayi ba gaskiya babu riba.