-->

Sunday, 30 October 2016

GARABASAR DATA NA AIRTEL TRIPLE SURF OFFER

Kuna da labarin Airtel ya qiriqiri wani sabon data plan mai suna Airtel Triple surf offer? Idan Baku sani ba to ku sani Airtel triple surf offer zai baka damar more:

1- Kashi hamsin cikin dari (50%) na duk data plan din da kayi subscribing.

MISALI

Idan ka sayi data kamar 100MB to zasu baka gyaran 50MB

2- Kashi saba'in da biyar cikin dari (75%) yayin da ka sake saye a karo na biyu.

MISALI
Idan ka sayi kamar 100MB to zasu kara maka 75MB kyauta.

3- Idan kuma ka kara sayen data din a karo na uku wato a jere zasu kara maka kashi dari cikin dari wato (100%)

MISALI
Ka sayi 100MB har sau uku a jere ba tare da yankewa ba, to zasu baka karin kyautar 100MB Kaga ya zama maka 200MB kenan.

YADDA ZAKA YI ACTIVATING
1- Danna *141#
2- Zabi option na biyu wato Triple Surf Offer
3- Zabi bundle din da kake bukata akwai na rana daya wato daily, akwai na kwanaki uku akwai na sati, akwai na wata.

YADDA ZAKA DUBA RAGOWAR DATA DINKA
Don duba ragowar MB din da yayi maka saura danna *140#


NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner