Kamar yadda aka sani kamfanin sadarwa na Globacom sun shahara musamman wajen bayar da garabasar data fiye da sauran kamfanonin sadarwa irinsu MTN, 9mobile ko Airtel. To yanzu ma sun kara samar da wata sabuwar garabasar dake baka damar mallakar 2.4gb akan kudi Naira ₦500 kacal tare da validity na tsawon kwana ashirin da daya (21).
YADDA ABIN YAKE
Don samun damar more garabasar dole ka sayi sabon layin Glo ko kuma kayi amfani da Layin da aka shafe kwana casa'in (90) ba'a sayi data da shi ba.
Bayan ka cika wannan sharadi abu na gaba sai ka canza tsarin Layin ka zuwa tsarin Glo Yakata ta hanyar danna *220#. Bayan kayi nasarar hijira zuwa tsarin Glo Yakata sai ka danna *100# don ka tabbatar da cewa akan tsarin kake.
Abu na gaba sai kayi recharging layin ka da Naira ₦500, anan zaka samu kyautar MB 625 a matsayin Glo Yakata bonus tare da kudin kira har 1750 wanda zaka iya kiran kowane layi dasu. Danna *220*1# don bincika ragowar kudin kiranka, ko kuma *127*0# don gano ragowar data din ka
Kar ka manta har yanzu dari biyar dinka tana nan daram a main account dinka, yanzu sai ka danna *777# sai ka zabi data din ₦500 na Glo Oga SIM, wannan zai baka damar samun MB800 tare da MB1000 a matsayin extra data.
MU YI LISSAFI
600MB + 1.8GB = 2.4GB
600MB yana validity na tsawon kwanaki 7, shi kuma 1.8GB yana da validity na tsawon kwanaki 14.
7 + 14 = 21
Kenan data dinka zata kwashe tsawon kwanaki 21.
Karin bayani 09034836666 whatsapp kadai