-->

Tuesday, 15 January 2019

YADDA ZAKA SAMU 1GB DA KUDIN KIRA HAR ₦800 AKAN KUDI ₦300 KACAL (9MOBILE)

Wannan tsarin na daɗe ina sasambaɗar shi, a takaice dai ko yanzu da shine nake maka wannan rubutun. Wani tsari ne da zai baka damar sanƙame 1GB na data akan kudi naira 300. Haka nan kuma zasu baka kyautar naira 250 don kiran kowane network, 250 don kiran layikan 9mobile, sai ₦aira 100 ta kiran lambobin da kayi ma register a matsayin YOU AND ME naka. Babban jin dadin kuma ba zasu taba maka ₦aira 200 dinka ba, kenan bayan sun baka data dinka zaka iya amfani da kudinka wajen kira ko aika sakon sms ko kuma zaka iya transfer din kudinka zuwa wani layin 9mobile din. Sai dai fa iya ₦200 dinka ce kadai zaka iya transfer, sauran sai dai making calls ko aika sakon text.



YADDA ABIN YAKE
Da farko zaka je kamfanin 9mobile mafi kusa da kai, ka sayi sabon layi akan kudi ₦aira 100 kacal, anan take zasu yi maka registration. Karka manta idan office din su zaka yi registration na layin a ka'ida sai kaje da ID card.

Bayan anyi maka register sai kayi activating layin ta hanyar kiran 200. Da zaran kaji sun yi magana kar kayi wata-wata just ka danna 1. Zaka iya cewa su yi maka activating tsarin MORE TALK idan ba zaka iya ba.

Wannan zai baka damar shiga tsarin MORE TALK, bayan ka shiga zasu aika maka da congratulatory sms cewa you successfully migrated to MORE TALK. Daga nan, abu na gaba sai kayi recharging Layin ka da ₦aira 200, ba tare da bata lokaci ba zasu 1024MB (1GB) ba tare da sun taba ₦aira 200 dinka ba. Haka nan kuma zasu baka kyautar naira 250 din kiran kowane network, 250 don kiran layin 9mobile, sai ₦aira 100 ta kiran lambobin da kayi ma register a matsayin YOU AND ME naka.

MUYI LISSAFI
₦aira 200 (dinka wadda kayi recharging) + ₦aira 250 (call bonus to all networks) + ₦aira 250 (onnet call bonus) + 100 (you and me call bonus) =800

NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner