Kuna da labarin bayyanar wani sabon kudi (Electronic Money ko E-money) wanda ake kira Ðéńț. Shi dai wannan kudi yana aiki ne a duk fadin duniya kamar bitcoin da Swiss coin. Sai dai bambamcin su shine shi Ðéńț data kadai ake saye da shi ko ta wane network. Kasancewar su baki masu neman a san su yasa suke bayar da kyautar kudin Ðéńț har 30Ð ga duk wanda yayi download na application dinsu, ko kuma ya gayyato wani yayi downloading.
9Mobile NG 150MB suna sayar da shi a Ðéńț 29
Airtel NG 350MB suna sayar da shi a Ðéńț 45
Glo NG 262 suna sayar da a Ðéńț 32
A wajen selecting network ka tabbatar ka zabi network din da kaga an sanya ng wato Nigeria saboda zaka iya ganin Airtel sama da biyar kowane kuma da Kasar sa.
Haka nan kuma duk wanda ya gayyaci wani yayi downloading na app din da wanda yayi gayyatar da wanda aka gayyato duk zasu samu kyautar Ðéńț 30. Kenan idan ka gayyaci mutum goma zaka samu Ðéńț 300 wanda yake daidai da 3gb na data.
Ga wanda yake sha'awa kuma zai iya converting kudinshi daga dala zuwa Ðéńț ta hanyar PayPal.
YADDA ZAKA YI
Da farko ka shiga nan kayi downloading din app din su...
Bayan kayi download sai kayi launching...
Kayi register da lambar wayarka...
Zasu turo maka verification pin sai kaje kayi verifying...
Kana kammala registration zasu antayo maka Ðéńț dinka tun daga nan ma zaka iya sayen data abin ka.. Sannan kuma zaka iya gayyatar abokai don suma su karu. Sai dai kuma fa ka tabbatar wajen gayyatar abokanka ka tura masu referral link naka ne, idan ba ta link dinka bane to fa karka sanya ran samun ko sisin kwabo.
tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.

