-->

Saturday, 27 January 2018

YADDA ZAKA RIKA BROWSING KYAUTA DA LAYIN 9MOBILE



Sanin kowa ne a cikin yan kwanakin nan telecom operators suna yadda suka ga da customers din su musamman wajen sayen data. Zaka iya sayen data amma kafin kace kwabo sun sankame ta saboda tsabar customers exploitation, wato tatsar kwastomomi. Wannan yasa na ga ya dace nayi sharing wannan sabuwar hanyar da wasu bayin Allah suka samo mana don mu rage zafi.



Ba tare da bata lokaci ba bari mu je kai tsaye kan darasin mu.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
1- Layin 9mobile wanda bãbu ko sisin kwabo kuma babu data a cikin sa amma dole ya zama registered ma'ana mai rijista.
2- Wayar Android kowane irin version
3- Manhajar Go VPN
4- Manhajar UC Mini

Bayan kayi nasarar hada wadannan abubuwan da na lissafa a sama to fa ka gama komai sai karasawa.

YADDA ZAKA YI
1- Antaya layin ka 9mobile a cikin wayar Android kamar yadda muka fada a baya.
2- Kayi installation na UC Mini da go VPN a cikin wayar idan kana da su already shikenan ba sai ka sake installing ba.
3- Kayi launching na Go VPN wato ka bude shi
4- Sai kayi clicking akan ''select server" wajen selecting server karka kula da premium servers duk ka wuce su sai  kayi kasa zaka ga free server sai kayi selecting.

Shikenan fa sai ka fara morewa amma fa sani ba dole sai kana da UC mini browser ba sannan zaka iya more wannan garabasar ba, a'a zaka iya amfani da kowace irin browser sai dai ita UC Mini browser din advantage din ta shine sauri browsing da downloading.

KARIN BAYANI
Wannan bayanin da muka yi cheat ne, saboda haka koda ka fara amfani da shi duk lokacin da kamfanin 9Mobile suka gano shi lallai zasu yi blocking din shi.

Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.

© Copyright SirrinWaya 2018
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner