-->

Tuesday, 23 January 2018

HOTUNAN MUTUM MUTUMIN DA AKE JIMA'I DA SU MAIMAKON MATA.

Sex doll wata fasaha ce ta kirkira mutum-mutumi (robot) mai kama da dan adam sak wanda ake yin amfani da  shi wajen jima'i maimakon mata ko maza. Shi dai sex doll musamman na wannan zamanin a zahiri idan ka kalle su sai kayi da gaske ka iya gane ba macen gaske bace, tana da idanu, gashin gira, tana tafiya, tana magana kamar irin gaisuwa, ko hira wadda bata da tsawo, kai har alamun orgasm tana nunawa yayin da ake jima'i da ita, wani abinda yafi bani mamaki game da su shine suna sarrafa kan su da umarnin mai su kadai.


Da yawa wasu hotels suna ajiye ta a dakunan su saboda serving customers. Hakanan kuma kamfanin da ke kera ta sun ce hanya a bude take, customer yana da ikon zuwa yayi describing irin siffar da yake bukata a kera masa. Misali mai ƙiba, siririya, fara, baka, doguwa ko gajera,mai kalar turawa ko mai kamar yan Africa, da sauran su.

Wannan ba karamar barazana ce ga tarbiyyar mutane ba musamman mu musulmi yan Nigeria. Kasancewar fara shigowa da mutum mutumin da aka fara yi a cikin kasar mu.
Wasu daga hotunan su






NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner