A lokacin da wasun mu ke kokawa akan karancin data da tsadar ta, kamfanin Etisalat (9Mobile) sun ji kukan mu ta hanyar kirkirar wani sabon data bundle wanda za su baka 1 GB na data akan 200 kacal.
Tun farko dai idan ba'a manta ba wannan tsarin na sayar da 1GB a kan kudi 200 tsari ne wanda ba Bako bane saboda kamfanin na Etisalat ya kirkire shi tun cikin watan azumin da ya gabata da nufin taya musulmi murnar watan azumi. Bayan wucewar watan kuma sai kamfanin ya kulle garabasar yanzu kuma cikin ikon Allah sun sake maido da wannan garabasa. Sai dai kuma fa validity din sa kwana uku ne, watau idan kayi subscribing din sa bayan kwana uku ko ka cinye data din ko baka cinye ba zasu kwashe kayan su sai dai ka sake wani.
Haka kuma zaka iya kayi ta maimaitawa suna baka 1GB Kaga kenan idan kayi subscribing sau biyar zasu caje ka Naira 1000 su kuma su ba ka 5GB tare da validity na kwana goma sha biyar (15). A gani na wadanda service din Etisalat yake da karfi wurin su, sune zasu fi more wannan garabasar amma wadanda ke fama da matsalar network bana basu shawarar su sayi wannan bundle din don gudun asara.
Ga wanda yake bukata sai yayi dialing *929*10# don su yi activating. Don duba ragowar data dinka dial *228.
Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.