Idan har ba ka san ta ba lallai an barka baya
Okada books library wani rumbun miliyoyin littafai ne da ya kunshi littafan, addini, labarai, tatsuniyoyi, wasanni, kimiyya da fasaha, koyon sana'o'i, zamantakewa cikin yaren hausa da turanci. Littafai da yawa da ka sani na da dana yanzu zaka same su a Okada books. Zaka yi downloading ne kawai ka cigaba da karantawa.
A bangaren dalibai kuwa kusan duk subjects ko courses din da kake offering zaka samu dimbin littafai da suka shafi abinda kake nema. Kuma dadin dadawa mafi yawan littafan su a kyauta ne, wadanda sai ka saya din ma zaka ga farashin cikin rahusa, kai in takaice maka ma zasu baka kyautar Naira 150 don ka jaraba sayen duk littafin da kake bukata.
Ga wadanda Allah ya baiwa hikimar kirkirar labarai amma basu da halin buga hard copy na littafin su, zasu iya kirkirar ebook su yi uploading a kasuwar littafai ta Okada, abinda zasu yi kawai su kirkiri bangon littafi (soft copy) da farashin da zasu sayar da littafin shikenan ka zama cikekken marubuci. Idan ma baka iya samar da bangon littafi zaka iya tuntubar su, kayi ma su bayanin littafin naka su kuma suyi maka bangon amma fa wannan ba kyauta bane sai ka biya su.
Duk wanda ya tura littafin shi a kasuwar Okada to da zaran wani ya sayi littafin ka zasu maka alert tamkar yadda message din whatsapp ke shigowa wayar ka cewa mutum kaza sun sayi littafin ka, mun cire 30% kudin harajin kasuwa yanzu kana da 70% a cikin asusun ka.
Wani abin farin ciki duk lokacin da kaso cire kudin ka zaka yi clicking akan withdraw my funds a karkashin asusun ka, zasu baka form wanda zaka cike bank details dinka da zaran ka tura masu, su kuma zasu tura maka kudin ka cikin Account dinka in less than 24 hours, babu zancen weekends ko public holiday.
Shiga nan kayi register don samun Naira 150 kyauta.
https://www.okadabooks.com/sign-up?referralCode=Mansaif