Ganin yadda komai ya koma online harkoki duk sun zabure sun koma akan Internet da wayoyin salula wannan yasa muka qirqiro ma mabiya shafin mu salula wannan yasa muka qirqiro ma mabiya shafin mu da sabuwar hanyar mallakar Android Application cikin farashi mai rahusa. Duk Application din da kake bukata zamu dauki nauyin yi maka shi cikin qanqanen lokaci.
MISALI
1- Application din wa'azozi
2- Application din karatuka
3- Application na hotuna
4- Application na website
5- Application na siyasa
6- Application na photo album
7- Application na makaranta
8- Application na Littafi
9- Application na videos
10- Application na shafukan sada zumunta
Da sauraro ire iren su
Kowane ake bukata sai ayi mana message ta shafin mu na Facebook ko kuma ayi comment anan don jin farashin namu, koda yake farashin namu tamkar kyauta ne kudai ku tuntube mu kuji.