Biyo bayan post din mu mai taken "KANA BUKATAR ANDROID APPLICATION?" wanda muka yi tallar cewa muna karbar kwangilar yin Android Application ko wane irin. Wannan yasa mutane da yawa suka rika yi mana text suna bukatar Application din, wasu kuma suna bukatar a koya masu yadda ake yi ne.
Ganin aikin yana da dama Ace mun yi ma kowa Application cikin karamin lokaci sai muka yanke shawarar bude wani sabon darasi wanda zamu koyar da masu bukatar koyon Android Application dalla-dalla ba tare da ka iya programming da coding ba. Kuma a cikin darasin zamu rika buga misali da screenshort insha Allahu.
FARASHIN SHIGA DARASIN
Duk mai bukata zai amfani da account dinsa ta Facebook ya turo mana da katin MTN na naira dari biyu kacal da sunan darasin da ake son shiga tare da Phone number ta WhatsApp (ga wanda ke bukatar darasin ta WhatsApp) ta inbox din shafin mu na Facebook. Wanda ke bukatar darasin ta Facebook kuwa to baya da bukatar turawa da phone number. Ga wadanda basu san shafin namu ba su shiga ta nan.
MISALI
PIN 1234 5678 9012 3456 Android Application 08012345678
Da zaran mun tabbatar da sakon ka zamu maka reply mu sanar da kai cewa ka biya kudin darasin ta hanyar tura maka sakon Bulk SMS.
YADDA DARASIN ZAI KASANCE
Zamu yi darasin ne ta saha biyu Facebook da WhatsApp don haka wanda ya sanya Phone number dinsa automatically yana nufin ta WhatsApp ne yake bukatar darasin wanda kuwa bai sanya lambar waya ba to yana nufin ta Facebook ne yace bukata.