Da website ne ake yada labarai, wa'azozi, nasihohi, kasuwanci, tarihi, kide kide da wake wake. Shi website ba sako ake karɓa ko aikawa dashi ba kamar Email, a'a shi zaka yi rubutu ne kamar yadda kake yin post a Facebook. Rubutun zai zauna har abada duk wanda ya shiga website dinka ko daga wane bangare na duniya ne, zai gani matukar ba kaine ka goge rubutun ba.
Haka nan duk wanda yayi searching wani abu a Google ko Bing ko Ask, idan dai abinda yake nema yana da alaka da daya daga cikin rubutun ka, to Google zasu yi mashi ishara da website dinka cikin jerin websites din da zasu turo mashi. Wannan kuwa ba lallai bane ka sani Good yayi maka wannan kokarin ba.
MISALIN WEBSITE DIN DA ZAKA IYA KIRKIRA
1- Website na labarai kamar www.bbchausa.com
2- Website na technology kamar namu wato www.sirrinwayarandroid.blogspot.com.ng
3- Website na kade kade da wake wake kamar www.mawakanhausa.org
4- Website na videos kamar www.hausamedia.ml
5- Website na nasihohi da wa'azozi kamar www.darulfikr.com da dai sauran su.
YADDA ZAKA FARA
Na zabi hanya mafi sauki don ba ma kowa damar iya mallakar shafi nasa na kansa. Don haka zamu dauki na kamfani Google ne don shi ne mafi sauki.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
1- Gmail
2- Lambar waya
3- Waya mai caji da kuma data
Bayan ka mallaki duk abubuwan da na lissafa a sama to yanzu kusan in ce maka ka gama mai wuyar sai dai karasawa. Ba tare da na cika ka da surutu ba, danna nan don yin register.
Da zaran ka shiga zai nuna maka wani page da zaka ga create your blog Sai kayi clicking akan sa.
Zai kai ka wani page da zai tambaye ka Gmail dinka sai ka sanya Email da password dinka
LURA
Duk wani Email da zaka sanya wanda ba Gmail ba to ba zai yi ba don su Google basa amfani da duk wani Email wanda ba nasu ba.
Bayan ka cike wannan next page da zaka gani shi ne wani page wanda zasu nuna maka Email dinka da kuma phone number dinka, to anan sai kayi kasa zaka ga wani Bulan rubutu an rubuta "DONE"sai kayi clicking dinsa.
Daga nan zai kai ka wurin da zaka rubuta page title da kuma page address naka. Page title shine wani rubutu da zaka gani daga saman shafin farko na kowane website. misali kana iya sanya BARKA DA ZUWA ko kuma SHAFIN WAYAR DA KAN MATASA. ko dai duk abinda kake bukata.
A bangare daya kuma page address shine sunan website dinka wanda duk wanda ya rubuta shi a browser dinsa to automatically zata kai shi shafin ka ne. To anan ka tabbatar ka zabi sunan da kake da tabbacin babu wanda yake da irin sa. Don ba'a website iri daya guda biyu, duk wanda ka gani shi kadai ne duk duniyar nan.
Duk abinda ka rubuta zai zama kamar haka www.misali.blogspot.com wato a inda na sanya misali to sunan da ka sanya shi ne zai maye gurbin sa.
Bayan ka kammala wannan page din to yanzu fa ka mallaki website naka na kanka abinda ya rage maka content wato abinda website din naka zai kunsa.
Daga nan zai kai ka dashboard naka wato wurin da zaka rika controlling website din naka. Zaka ga page title dinka daga sama. Sai ka duba hannun hagun screen dinka zaka ga NEW POST. Sai kayi clicking dinsa zai nuno maka wani page mai column biyu na farko zaka ga an rubuta post title to shine heading na post dinka. Kamar yadda kaga mun sanya YADDA ZAKA KIRKIRI WEBSITE NAKA.
Sai ka shiga column na biyu nan zaka rubuta duk labarin ka sai kayi clicking akan publish. Da zaran ka yi clicking publish to fa yanzu kayi nasarar posting din rubutun ka na farko.
Don jarrabawa sai ka ba wani abokin ka ko kayi amfani da wata wayar ka shiga website din naka don gane ma idon ka abinda ka rubuta da kuma yadda ya fito.
TAMBAYE MU DUK INDA BAKA GANE BA