Bulk SMS wata hanya ce dake baka damar tura sakon SMS sama da dubu goma a lokaci daya tare da baka damar zaben sunan da kake son ya bayyana cikin wayar wanda ka tura mawa maimakon number dinka...
Bulk SMS a yau baya da bukatar wata gabatarwa kasancewar ya zama ruwan dare a cikin mu. Bulk SMS ne Bankuna ke amfani dashi wajen yi ma abokan huddar su alert. Bulk SMS ne kamfanoni da manyan ma'aikatun gwamnati ke tura ma ma'aikatan su don gayyatar interviews ko meetings dss. Da bulk SMS ake amfani wajen tura invitation na aure, engagement, haihuwa, rasuwa, ko kuma ma duk wani abu mai mahimmanci da ake son sanar da jama'a.
Ku kalli video ɗin yadda ake yi practically.
Kar ku manta kuyi Subscribing channel ɗina.

