Sau da yawa zaka ga wani lokaci kana kokarin yin registration na wani abu mai muhimmanci sai ka ji an tambaye ka postal ko kuma zip code na jahar ku, kawai sai kayi turus saboda baka sani ba wannan yasa naga dacewar antayo maku su don taimaka maku wajen saukaka binciken su.
Su dai wadannan lambobi hukumar NIPOST ta Nigeria masu alhakin tura sakunan ku ko kawo maku daga wani gari zuwa gari ko daga wata kasa zuwa kasa, suka samar da su ga kowace jaha don saukaka ayyukan ta. Wadannan lambobin zaka ga ta kowace jaha lamba shida ce don haka idan Kaga kasa da lamba shida a wata jaha to ba daidai suke ba, haka kuma idan kaga sama da lamba shida har wa yau dai ba daidai suke ba.
Ga lambobin kamar haka:
Abia, Umuahia 440001
Abuja, Abuja 900001
Adamawa, Yola 640001
Akwa-Ibom 520001
Anambra 420001
Bauchi 740001
Bor 600001
Cross-River, Calabar (let me know)
Delta 320001
Edo 300001
Enugu 400001
Imo 460001
Jigawa 720001
Kano 700001
Kaduna 800001
Katsina 820001
Kebbi 860001
Kogi 260001
Kwara 240001
Lagos, Island 101001
Lagos, Mainland 100001
Niger 920001
Ogun 110001
Ondo 340001
Osun 230001
Oyo 200001
Plateau 930001
Rivers 500001
Sokoto 840001
Taraba 660001
Yobe 320001
Ebonyi, Abakaliki 840001
WASU DAGA MUHIMMAN RUBUCE-RUBUCEN MU
Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.
© Copyright (sirrinwaya 2018)

