-->

Monday, 5 August 2019

YADDA ZAKA HANA KOWA COPY AND PASTE DAGA BLOG DIN KA



Wani lokaci sai ka gama shan wahalar typing ka rubuta post sai kawai bloggers cima zaune (Parasite Bloggers) su lallabo su yi copying duk post din su lallaba su yi pasting a site nasu ba tare da nuna cewa sun yi copying daga gareka bane. Idan kana son gane haka, ka rubuta post yanzu ka bari bayan sati daya kayi searching dinsa through google ko kuma wani search engine din. Idan ba'a yi sa'a ba kana iya ganin kai mai post din babu kai a cikin first page na search result musamman idan parasiter din yafi ka SEO mai kyau.

to cut the long story short idan kana son hanawa ga yadda zaka yi:

1- Ka shiga blogger dashboard naka.
2- Ka shiga layout daga gefen hagun ka.
3- Kayi clicking add gadget.
4- Anan zai nuna maka gadget da yawa sai kayi selecting HTML/Javascript
5- Zai baka column biyu daya na title daya code dinka
6- Ka bar na farkon blank sai kayi pasting wannan code din a cikin babban column din.

<!- start disable copy paste --><script src='demo-to-prevent-copy-paste-on-blogger_files/googleapis.js'></script><script type='text/javascript'> if(typeof document.onselectstart!="undefined" ) {document.onselectstart=new Function ("return false" ); } else{document.onmousedown=new Function ("return false" );document.onmouseup=new Function ("return false"); } </script>
<!-- End disable copy paste --></!->

7- Sai ka yi clicking akan save

shikenan sai kaje site naka kayi reloading ka jaraba, sai dai fa ka sani hakan da kayi ba zai hana daukar screenshot ba.
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner