-->

Wednesday, 27 March 2019

WHATSAPP KYAUTA A LAYIN 9MOBILE




A wani sabon yunkurin kyautata ma abokan hudda da kamfanin sadarwa na 9m0bile yayi na samar da damar more chat a manhajar whatsapp a kyauta ba tare da sisin kwabo ba. Wannan itace garabasa irinta ta farko a Nigeria gaba daya. Da wannan sabuwar garabasar zaka more aika sakon text, hotuna, videos ko kuma document. Iya abinda ba zaka iya yi ba shine voice calls, video calls ko canza status.

YADDA ZAKA MORE GARABASAR
Hanyar da zaka more wannan garabasar shine zaka yi amfani da wadannan code din *200*3*1# wajen sayen kowace irin data. Bayan kayi nasasrar sayen data din wannan zai baka damar yin amfani da datar ka a wasu websites amma a whatsapp ba zasu taba maka data ba matukar ba kira ko canja status kayi ba.
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner