Translator wani application ne da ake amfani da shi wajen fassara wani harshe zuwa wani harshe. Application din ya kunshi iya manyan harsunan duniya ne kadai. Misali a Nigeria akwai Hausa, Igbo da Yoruba. Mutane da yawa suna amfani da shi wajen posting a social media page nasu ko kuma chat.
Misali, kana da aboki ko abokiya yar China ko India ko Pakistan ko Saudi Arabia Sai kawai suka aiko maka sako da yaren su kai kuma baka iya ba, to karka ji tsoro kawai ka sauke wannnan application din sai kayi launching din sa, zai bude maka start page, sai kayi clicking akan start. Daga nan zai kaika masuburbuɗar fassara. Zaka ga rubutu da blue colour guda biyu, na daya "detect" na biyu "English"
Anan sai kayi clicking akan "detect" sai ka zabi wane yare ne kake so a fassara maka. Misali: misali Chinese language ne kake so a fassara maka da Hausa to sai ka zabi Chinese a detect. Bayan kayi selecting Chinese sai kayi clicking akan English sai kayi scroll down zaka ga Hausa, sai kawai kayi selecting. Bayan kayi selecting detect language da translation language dinka sai ka duba a qasa zaka ga wani box an rubuta "enter text here". Sai kawai kayi pasting din rubutun da kake so a fassara maka. A take fassarar rubutunka zai bayyana gareka sai kawai kayi copying kaje kayi ma friend dinka reply.
Haka kuma idan ma kana so a karanta maka, sai kayi clicking akan wata yar speaker karama a kasan text din, a take zaka ji voice na yadda ake pronouncing abinda aka fassara maka.
Ga kadan daga yaren Chinese, kuje ku fassara mu ga wanda yayi daidai.
祝好运
Kuyi downloading anan
https://drive.google.com/file/d/1EOXQD4MdPjPrVfzVwIqKhIKoZoK98xDb/view?usp=drivesdk