-->

Saturday, 29 December 2018

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR NAIRA 4000 DA 2.5GB DATA A LAYIN GLO

Salam, barkan mu da safiya, a yau muna tafe maku da bayani kan sabon tsarin wato New package plan da kamfanin Glo suka kirkira. Shi dai wannan tsari an kirkire shi ne da siga biyu. Na farko don mutanen da suka fi bukatar kudin kira fiye da data. Na biyu don mutanen da suka fi bukatar data fiye da kudin kira. Kenan ko ma a wane ajibkake wannan plan din yayi maka kyakkyawan tanadi.



GLO SUPER VALUE PACK
Kamar yadda nace tunda farko tsarin ya kasu kashi biyu "More Data with Talk" da kuma "More Talk with Data, dukkan biyun zaka iya amfani da su anan gida Nigeria ko a kasashen ketare idan kayi activating roam.

More Data With Talk
Idan kai browsing addicted ne, ma'ana kafi bukatar data fiye da kudin kira, to More talk with data ne ya kamace ka, saboda zaka mori kyautar 2.5gb da kudin kira har 4000 a duk lokacin da kayi recharging layin ka da 2000. Haka nan kuma zaka iya kiran any network da kudin sannan kuma data din tana zuwa da one month validity
Bayan haka ga wanda yake da karamin karfi idan yayi recharging 1000 zai mori rabin abinda wanda ya sanya 2000 ya samu. Ma'ana zaka samu kyautar kudin kira har Naira 2000 da 1.2GB na data sai dai data din tana da 14 days validity.


More Talk With Data
A daya bangaren kuma ga masu bukatar yawaitar kudin kira fiye da data to more talk with data shine ya kamace ku. Duk idan ka sanya katin Naira 1000 to zaka samu garabasar kudin kira har 3950 wanda zaka iya kiran kowane network tare da 375MB na data. Sai dai fa a sani, shi wannan plan din da kudin da data din duka validity dinsu sati biyu ne wato kwana 14

Farashin kira suna sanqame kwabo 46 a duk daqiqa daya ma'ana 46kobo per second

Ga wanda yake bukatar sayen package din sai ya danna *777# don duba ragowar canjin ka, sai ka danna *606#

Karin bayani 09034836666, whatsapp kadai banda kira
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner