-->

Tuesday, 4 December 2018

FREE AIA FILE NA BROWSER {THUNKABLE}




AIA file shine gangar jikin kowane App da aka gina a drag and drop application portal, kowa ma zai iya hada application ta hanyar amfani da aia file matukar ka iya canza profile picture a
Facebook ko whatsapp.
Wannan aia file ne na browser wanda zaka yi editing ka kirkiri browser taka ta kankatamkar irinsu mozilla firefox, operamini, chrome browser, qq, da sauran su. Browser ce mai mugun saurin browsing fiye da mafi yawan browsers da ka sani, zaka iya amfani da ita a matsayin default browser dinka especially ga wadanda ke harkar admob, don bata ajiye history, ko cookies....



Kana iya sanya mata ads dinka idan kuma baka bukata zaka iya cirewa, because already an sanya mata monetization feature. Zaka iya editing dinta ne a gold.appybuilder.com don ba ta thunkable bace.

Abu na gaba kuma ka sani wannan aia din ba task app ko auto impression app bane don ba zaka iya amfani da shi wajen c4c ba,koda yake idan kayi babu laifi sai dai matsalar ba zaka samu isasshen impression a cikin karamin lokaci ba.... Still idan kana da gwanancewa akan drag and drop apps building
Shiga nan kayi downloading....
https://drive.google.com/file/d/16jnIqsr8d6RFrQ4-fRu55lNECnwFKOj9/view?usp=drivesdk

NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner