Kasancewar yawan tambayoyi da muke samu a Facebook inbox na page din mu Sirrin Wayar Nokia kuma mafiya yawancin tambayoyin tambayoyi masu ma'ana wadanda amsar tambayar ba za ta takaita ga wanda yayi tambayar ba kadai zata amfani mutane da dama. Wannan yasa naga akwai bukatar mu samar da wani wuri na public wanda kowa zai iya aikowa da tambayar shi publicly sannan zamu bayar da amsa publicly ta yadda kowa zai amfana.
Abinda ya ankarar da ni akan bukatuwar bude wannan zaure shine ana yawan tambaya ta questions masu kama da juna kuma in bada amsa kaga kenan da ace na yi publicizing da babu bukatar maimaita tambaya daya.
A takaice ka rubuta duk tambayar ka insha Allahu idan mun sani zamu ba da amsa. Don tambaya ka shiga comment box ka rubuta tambayar ka amma kar ka manta da rubuta cikakken sunan ka.
GARGADI
Kar ka tambaye mu free browsing cheat don bama dealing da shi.
Kar ka tambaye mu call tapping ko spying unless Idan ba for security reason ba ne.
Sirrin Wayar Nokia