-->

Saturday, 29 October 2016

YADDA ZAKA RIKA ZIKIRI DA WAYAR KA TAMKAR TASBAHA

Ko kun san cewa yanzu haka za ku iya amfani da wayoyin ku na Android wajen yin zikiri da tasbihi tamkar tasbaha? Ku matso kusa ku sha labari, Da application din dhikr counter zaka iya.

1- Yin zikiri tamkar kana rike da tasbaha
2- Zaka iya sanya tone ya rika amsawa a duk lokacin da ka latsa.
3- Haka kuma zaka iya sanya vibration ya rika ankarar da kai a duk sa'adda da ka latsa.
4- Zaka iya fara zikiri ka yanke ka fita ba tare da ka kammala ba, sa'annan kuma ka dawo a duk lokacin da kake bukata ka cigaba.

Don more duk wannan garabasar shiga nan kayi downloading ko kuma ka shiga play store kayi searching DHIKR COUNTER kayi downloading kayi installing kayi launching ka cigaba da neman lada a fala.
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner