Mutane da yawa daga sun karbi wayar ka babu abinda suke gaggawar shiga sai gallery dinka wannan zai basu damar ganin duk videos da pictures dinka koda kai baka son hakan. Sau da yawa mutum kan ajiye wasu important files a wayar shi wadanda they are confidential ba kowa ne kake son ya samu access da su ba. To ga dama ta samu wadda zaka iya boye duk wani file da baka son sharing da kowa kuma mutum koda yafi quda qwaqwa ba zai iya gano su ba.
Akwai applications da yawan gaske a Google play store dake baka damar boye muhimman videos da hotunan ka. Amma application din da daga shi sai dai a shafa fatiya shine gallery vault. Kayi downloading daga play store kayi installing kayi launching, zai baka damar sanya email din ka idan ka sanya zaka zabi password din da kake bukatar bude application din da zaran ka kammala wannan.
Zai nuna maka wata alama kamar haka + to idan kana son sanya hotuna ko videos sai ka taba alamar plus din nan. Nan take zai kaika directly cikin gallery dinka daga nan sai kayi marking duk abinda kake son boyewa sai ka taba alamar ✅ ko kuma OK. Zai dan dauki lokaci yana encrypting da zaran ya kammala shike nan ka boye abin ka.
A rubutu na gaba zamu yi bayanin yadda zaka boye shi kan shi icon na gallery vault din ya zama ko mutum ya shiga menu dinka ba zai iya ganin application din ba ballantana ya san kana dashi a wayar ka.