-->

Monday, 3 June 2019

KOYI YADDA AKE KASUWANCIN MINI BANKING A KYAUTA


Sana'ar mini banking ba bakuwar sana'a bace a wajen mu. Kusan duk inda ka zagaya a faɗin ƙasar nan zaka samu ana yin ta, musamman a wuraren da suke da karancin bankuna. Sana'a ce mai riba sosai wadda ke baka damar gudanar da kusan dukkan abinda ake yi a banki, kamar:

1- Cire kudi

2- Sanya kudi a account

3- Tura kudi zuwa wani account

4- Sayen katin waya

5- Sayen data subscription

6- Biyan bill din NEPA, Gotv, startimes, DSTV dss.

Akan wannan ne Phillip Obin yayi niyyar taimaka ma duk yan Nigeria masu sha'awar fara wannnan sana'ar da waɗanda suke son koyon sana'ar ta hanyar basu training kyauta. Training gaba daya online za'a yi shi amma fa a telegram.

Ga wanda yake da sha'awar shiga sai ya shiga group ɗin ta wannan link din https://t.me/minibanktraining. Wanda baya da telegram sai ya fara download daga nan  https://telegram.org/dl?tme=795c772975146cecd3_1718135411907914935 sannan ya shiga link din dake sama.

NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner