-->

Tuesday, 11 December 2018

GLO 1.2GB A NAIRA 200 KACAL...


Biyo bayan lambar yabo (award) da kamfanin glo ya samkame kwanan nan, yanzu haka sun kirkiri wani sabon data bundle da zai baka damar samun GLO 1.2GB a Naira dari biyu kacal.
 Datar bata da restriction ma'ana zaka iya yin komai da ita a kowane lokaci ba wai iya Facebook, whatsapp, Instagram, YouTube ko kuma weekend ko night kawai zaka iya amfani da ita ba.



Wanda yake bukata sai ka fara loda katin 200 a wayarka sannan ka danna wadannan lambobin:
*777# sai ka danna kira. Menu zai bude maka sai Danna 1, ka danna OK na wayarka, wani fejin zai bude maka sai ka sake Danna 1 ka kuma Danna OK/SELECT sannan sai ka danna 5,sai ka danna GLO SPECIAL OFFER, anan take zasu kwashe 200 daga wayarka su kuma su suburbudo maka 1.2GB wato MB 1200 kenan...

Validity din data din kwana uku (3)ne saboda haka ka tabbatar ka sheqe ta cikin kwana uku daga ranar da kayi subscription din. Idan baka cinyeta ba to zasu sankame kayansu ne....

NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner