-->

Thursday, 18 January 2018

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR MB 160 DA LAYIN AIRTEL.

Idan ba'a manta ba kwanakin baya mun yi bayanin yadda ake kallon fina-finai da layin Airtel kyautar Allah ta'ala wanda bai san da wannan garabasar ba ya shiga nan. Sa'annan mun bayyana yadda zaka samu kyautar goron sabuwar shekara na mb 200 ko 100 ko 50 ko 20 ko kuma 1,shima idan baka da labari shiga nan.

To a yau ma abokina potter ya kara poto mana wata sabuwar hanya wadda zaka samu kyautar MB 160 da layin ka na Airtel.

Kai tsaye ba tare da bata lokaci ba ka tabbatar cewa layin ka yana 00.00 wato ya zama babu ko sisi a ciki. Sai kawai ka danna wadannan lambobin gasu kamar haka *400# nan take zasu antayo maka congratulatory message wato sakon taya murna da samun wannan garabasar.

Zaka iya amfani da shi a kowane browser kayi browsing kowane website ko downloading na kowane irin file.
 Allah ya ba mai rabo sa'a.
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner