-->

Monday, 29 January 2018

YADDA ZAKA RIKA KALLON DSTV CHANNELS KYAUTA DA WAYAR ANDROID

A yau kuma zan yi bayanin yadda za mu rika kallon DSTV channels kyauta da wayoyin mu na Android. Sanin kowane idan zaka kalli tashoshin DSTV dole sai kana da dish da decoder na su. Abin haushin ma bayan ka mallaki wadannan gadgets din har yanzu dai baka tsira ba sai ka rika yin recharging akai akai kamar wata wayar hannu.



A takaice kuma kai tsaye wani sabon Android Application ne mai suna Mobdro wanda zai baka damar kallon duk tashoshin DSTV a kyauta ba tare da ka mallaki dish ballantana decoder ba. Idan da application din zaka yi amfani baka da bukatar recharging kafin ka sha kallo duk a kyauta ne.

Application din yana kunshe da tashoshi irin su Aljazeera,
Sky Sport 1-5, Nat-geowild, Vevo, MTV, BBC, ABC, Action movies da sauran su.

Ina jin babu bukatar wani dogon bayani kawai ku shiga nan ku sauke application din don kuma ku more kuma kada a baku labari. http://www.datafilehost.com/d/9a146ce


Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.

© Copyright SirrinWaya 2018,


NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
NEXT ARTICLE Next Post
PREVIOUS ARTICLE Previous Post
 
Get it on Google Play

Delivered by FeedBurner