Payoneer mastercard wani ATM card ne na kamfanin Payoneer da ke America wanda kowa ma zai iya applying don mallakar katin a kyauta ba tare da ka kashe ko kobo ba. Zaka iya amfani da Payoneer mastercard wajen receiving kudi daga kasashe sama da dari biyu a duniyar nan, sannan kuma ba iya dalar America kadai yake supporting ba yana supporting Euro, Pound Sterling, Naira da sauran su, kai a takaice yana supporting sama da currencies 70.
AMFANIN SA
1- Zaka samu bonus na dala 25 wanda yake daidai da 9175 na Naira kenan
2- Zaka iya amfani da shi a kowace kasa a kowane mastercard enabled ATM machine.
3- Zaka iya funding din sa ma'ana ka sanya ma shi kudi kamar credit card.
4- Zaka iya sayen komai a kowane online store na duniya kamar Amazon, AliExpress, AliBaba, Walmart, Jumia, Konga da sauran su.
5- Duk sa'adda kayi receiving ko ka aika ko kayi sayayyar da ta kai dala 100 wato 36700 na Naira kenan zasu baka free dala 25.
6- Da zaran kayi inviting wani yayi joining to zasu baka referral bonus na dala 25.
YAYA ZAN MALLAKE SHI?
Da farko dai ka shiga website din su ta nan don kayi.
1- Registration din babu wuya domin gaba daya shafi hudu ne, a shafi na farko zaka fara da tick akan individual, wato kai ne zaka bude ma kanka account da su, idan kuma company ne sai kayi tick akan company, sai colum na gaba zaka cike sunan ka, da sunan mahaifin ka, email address din ka (ka tabbatar valid email address ne) sai abu na karshe date of birth din ka.
2- A shafi na biyu zaka sanya contact details naka inda a colum na farko zaka cike sunan Kasar ka, sai address naka. A wajen address colum biyu ne, na farko dole ne, na biyu kuwa ba dole ba ne, don haka shawara ta ka cike na farkon kadai ka bar na biyun blank.
Note: Idan ka sanya ambiguous address zai iya sanya a kasa gane wurin da za'a same ka karshe katin ka ya shekare a post office ba tare da ya iso hannun ka ba, sannan kuma ba'a son address din ka ya wuce haruffa talatin.
Bayan ka sanya address daga nan sai sunan jahar ku, bayan sunan jahar ka sai colum na gaba za'a bukaci ka sanya zip/postal code na jahar ku (zip code ko kuma postal code wasu lambobi ne wadanda NIPOST ta tanadar ma kowace jaha don saukaka sending and receiving items a cikin gida ko a kasashen ketare) idan baka san zip code ta jahar ku ba shiga nan.
Daga nan kuma zasu bukaci ka cike irin wayar da kake amfani da ita, shin wayar hannu ce ko kuma ta girke wato landline. Sai kayi tick akan mobile saboda mu a nan Nigeria an daina amfani da landline. Daga karshe zaka sanya lambar wayarka sai dai ka lura already ka cike Nigeria a matsayin kasar ka don haka automatically zasu fara sanya maka country code na Nigeria wato +234 kai zaka karasa cike lambar wayarka ne tare da cire zero din farko misali 8012345678 maimakon 08012345678.
3- A shafi na uku wanda shine shafi na biyun karshe za'a tambaye ka email address naka, sai kuma password din da kake bukata (a yi hattara ba password din email din ka zaka sanya ba. Wannan password ce ta payoneer saboda haka shawara ta kayi creating wata daban da password din email din ka)
Note:
Password dinka tilas ta zama secured password wato difficult to guess don haka ana bukatar ka sanya haruffa da lambobi da kuma symbols misali %+=htq2-6, ka tabbatar duk details din ka kana rubuta su a diary din ka saboda gudun mantuwa musamman password, email, security question, and answer.
4- Abu na gaba shine security question zasu baka wasu jerin tambayoyi ne, sai ka zabi wadda zaka iya amsawa sai ka rubuta amsar. A lura security question ba wata tambaya bace mai wahala kawai zasu tambaye ka kamar a ce wane gari aka haife ka, ko kuma yaya sunan best malamin ka, ko kuma wace makaranta ka fara a rayuwar ka. Amfanin ta shine duk lokacin da ka manta da password din ka zasu tambaye ka mecece security question da answer dinka idan ka sanya ya kuma yi corresponding da wadda ka sanya a baya sai su bude maka account dinka idan kuma ka sanya bata yi daidai ba nan take zasu jefa account din ka magarkama.
5- Abu na karshe a wannan shafin shine ID type, wato wane kalar ID card gareka. Shin voter's card ne, ko national ID card, ko international passport Sai ka zaba tare da sanya number din ID card din.
6- Shafi na karshe anan za'a bukaci ka zabi account type naka wato account din ka na banki shin naka ne ko kuwa na company ne idan naka ne sai ka bar shi a personal. Sai Kasar da kake da account din sai ka bar shi Nigeria ko kuma dai Kasar ku.
Colum na gaba za'a bukaci ka zabi currency din da kake son running account dinka a kai zasu nuna maka option biyu ne dollar (USD) da euro (EUR) sai ka zabi wanda yayi maka. Shawara ka sanya USD.
Next zasu tambaye ka Account details naka wanda ya hada da sunan bankin ka, sunan account din ka, account number, da kuma bank swift code.
(Bank swift code wasu haruffa ne wadanda kowane banki yana da su. Ko baka san banki ba idan aka baka swift code na shi zaka iya gano sunan bankin, kasar da yake, address nasa da sauran vital informations) Idan baka san swift code na bankin ka ba contact your account officer.
Da account details din ka zasu yi amfani a yayin verification su tabbatar da ingancin details din da ka sanya masu ta hanyar tuntubar bankin ka. Shi yasa bayan kammala registration din zasu ce ka saurare su na tsawon wasu kwanaki kafin su yi approving din account din ka. Idan sun gamsu da duk bayanan da ka cike zasu turo maka email tare da congratulatory message cewa an yi approving account din ka idan sun same ka da kurakurai zasu yi rejecting din ka.
Bayan kayi nasarar kammala registration kuma sun yi approving application din ka daga nan zasu yi shipping maka katin ka zuwa Kasar ka ko ina ne a duniya. A kula shipping din ma kyauta ne har gida zasu kawo maka. Shipping din usually yana daukar karanci kwana 12 maximum wata daya. Saboda haka idan Kaga kayi register har an share kwana arba'in ba'a sallama an kawo maka katin ka ba ka garzaya post office na garin ku watakila ka sanya wrong address ne.
Me tambaya yayi a karkashin comment box, mai sharing ko copying ma yayi amma lallai ya bayyana ya kwafo daga shafin mu ne.
© Copyright (sirrinwaya 2017)
WASU DAGA MUHIMMAN RUBUCE-RUBUCEN MU